Gwamnan jihar Kano,Abba kabir Yusuf ya isa gida da yaran da Gwamnati ta yiwa afuwa bayan da aka zargesu da cin amanar kasa.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne ya damka masasu.