Monday, December 9
Shadow

Hotuna YANZU-YANZU: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Taho Da Yaran Jihar Kano Zuwa Gida Yanzu Haka

Gwamnan jihar Kano,Abba kabir Yusuf ya isa gida da yaran da Gwamnati ta yiwa afuwa bayan da aka zargesu da cin amanar kasa.

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne ya damka masasu.

Karanta Wannan  Hedikwatar Tsaro Ta Kasa Ta Yi Wa Babban Soja MS Adamu Gayyatar Gaggawa Domin Ya Zo Ya Yi Bayanin Dalilinsa Na Azabtar Da Soja Abbas Har Na Tsawon Shekaru Shida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *