Friday, December 12
Shadow

Hotuna: Zai auri mata 2 a rana daya

Wani mutum daga jihar Delta, me suna Ovoderie Stephen na shirin auren mata 2 a rana daya.

Ya lamarin dai ya dauki hankula musamman lura da halin da tattalin arzikin kasarnan ke ciki.

Karanta Wannan  Wani ya samo yadin da Wike yaje dashi wajan soja AM. Yerima yana sayarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *