Hotunan Kafin Auren Diyar Gwamnan Jihar Katsina, Hajia Aisha Dikko Radda Da Angonta, Ahmad Usman (Inuwar Ƙasar Hausa)
Za a daura auren ne a ranar Asabar mai zuwa idan Allah Ya kai mu
Wace irin fata za ku yi musu?
Daga Jamilu Dabawa