Wednesday, March 25
Shadow

Hotunan muggan makamai na Naira Biliyan 13.9 da hukumar Kwastam ta kama za’a shigo dasu Najeriya

Hukumar kula shigar kaya da fitarsu daga cikin Najeriya, Kwastam ta kama wasu muggan makamai na Naira Biliyan 13.9 a jihar Rivers.

An kama makaman tare da harsasai da kayan sawa na gwanjo da miyagun kwayoyi.

https://twitter.com/MobilePunch/status/1807827328887623905?t=tCzC8zaWQO6I6aoYlTeuUA&s=19

Shugaban hukumar Kwastam, Adewale Adeniyi ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da yayi ranar Litinin.

Karanta Wannan  Jigo a Jam'iyyar PDP, Segun Sowunmi yace a shirye yake ya koma APC duk da a baya ya soki jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *