A karo na 3 an tsinci jaririya da aka yadda a East London.
An tsinceta ne a Newham cikin tsanin sanyi ranar 18 ga watan Janairu na shekarar 2024.
Saidai binciken kwayoyin halitta na DNA sun nunar cewa, ita wannan jaririya tana da ‘yan uwa har guda 2 wanda suma aka yaddasu a shwkarun 2017 da 2019.
Zuwa yanzu dai ana bincike ba’a gano iyayen wadannan yara ba.