Thursday, November 12
Shadow

Hotuna:Shugaba Tinubu ya gana da gwamnan Anambra, Charles Soludo

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo.

Babu dai cikakken bayani kan me suka tattauna

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta bayar da lasisin shigo da man fetur ganga 830,000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *