Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Wallahi idan ka sake yin Bidiyo akaina, sai na saki Update dinka>>Babiana ta gargadi Gfresh Al-amin

Tauraruwar Tiktok, Babiana ta gargadi abokin aikinta, Gfresh Al-amin inda tace idan ya sake yin Bidiyo akanta, zata saki update dinsa.

Tace an bata hakuri a baya da tace zata saki dan haka a yanzu idan ya sake mata Bidiyo yana sukarta zata sakesu ba tare da wata damuwa ba.

https://www.tiktok.com/@queenbabiana/video/7650041690366954773?_r=1&_t=ZS-977NH0JECDn
Karanta Wannan  Najeriya zata fara fitar da man fetur zuwa kasashen waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *