Thursday, April 17
Shadow

Hotuna:’Yan Boko Haram 3 da iyalansu sun mika wuya gurin sojojin Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan Boko Haram 3 da iyalansu sun mika wuya inda sukace sun tuba ga sojojin Najeriya.

‘Yan Boko Haram din masu sunan Umar Ibn Khatab, Ibn Salih da Abdulrahman sun mika kansu ne ranar 29 ga watan Mayu.

Sun tsere ne daga maboyarsu dake Njimia bayan da sojoji suka bude musu wuta.

Sun kuma mika bindigun AK47 da harsasai da keke.

Karanta Wannan  Mafarauci ya harbe abokin farautarsa inda yayi tsammanin dabbace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *