Wednesday, September 23
Shadow

Hukumar Gwamnatin jihar Lagos ta yi gargadin a kiyaye sayen Man ja dan akwai wanda yake yawo a kasuwa bashi da kyau, yana sa cutar daji

Hukumar Gwamnatin jihar Lagos ta yi gargadi ga mutane cewa su kiyaye kalar man ja da suke saye dan akwai wanda bashi da kyau dake a kasuwa.

Hukumar tace gurbataccen man jan na saka ciwuka ciki hadda ciwon daji.

Jami’ar Gwamnatin jihar ta Lagos, Dr. Nurah Oseni tace mutane su rika amfani da basirarsu wajan gane wane man ja ne me kyau

Karanta Wannan  Karanta Abubuwa 10 da 'yan Najeriya suka fi kashe kudinsu akai yayin da ake cikin matsin rayuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *