Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani da yaje gidan rawa Club ya karbi Naira Miliyan biyu da rabi (2.6M) daga wajan masu canji a Club din ya likawa masu rawa ashe bashi da ko sisi

Wannan wanine ya jawo rigima a gidan rawa (Club) a Lagos inda ya karbi Naira Miliyan biyu da rabi (2.6M) daga wajan masu canji ya likawa masu rawa.

Ashe bashi da ko sisi.

Daga karshe dai an kamashi yayi wiki-wiki.

Karanta Wannan  Muna nan akan bakarmu na baiwa shugaba Tinubu shawarar ya ci gaba da kara kudin man fetur>>IMF

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *