
Hukumar ‘yansandan Najeriya ta yi magana kan dansandan da aka ga ana dukan sa akan titin Legas bisa zargin sata.
Me magana da yawun ‘yansandan jihar Legas, Abimbola Adebisi ne ya bayyana cewa suna bincike kan lamarin.
Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga dansandan jina-jina matasa na dukansa suna kiransa ds Barawo.