
Babban me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar siyasa, Ibrahim Masari ya bayar da Naira Miliyan 100 a rabawa mata a jihar Katsina.
A baya dai yayi wannan alkawari inda daga bisani ya cika Alkawarin.
An ji wadanda zasu raba kudin na cewa kowace mace za’a bata Naira Miliyan 1.