Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya sanya Riga me tare harsashi ya je wajan wani taro.
Lamarin ya dauki hankula inda da yawa ke tambayar ko tsoron me yake ji haka?