Sunday, December 14
Shadow

Idan dai za’a yi zaben gaskiya, Peter Obi baya bukatar Atiku ko El-Rufai kamin ya kayar da Tinubu>>NLC

Kungiyar kwadago ta Najeriya, NLC ta bayyana cewa, idan dai za’a yi zaben gaskiya, Peter Obi baya bukatar Hada kai da Atiku Abubakar ko El-Rufai kamin yayi nasara kada Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben 2027.

Mataimakin shugaban NLC ne ya bayyana hakan inda yace a zaben 2023, Peter Obi ya kama hanyar nasara kamin a samu tangardar da ta canja lamarin.

Yace indai hukumar zabe me zaman kanta, INEC ba zata yi Magudi ba, to Peter Obi yana da karfin mabiyan da zai lashe zaben 2027.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wata Gawa da aka dauke ta a motoci har 3 duka motocin na lalacewa, mota ta 4 da aka dauki gawar ta kama da whùtà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *