Friday, January 16
Shadow

Idan na je wajan Biki na yi waka, Akan Biyani Miliyan Goma>>Inji Ali Jita

Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya bayyana cewa idan ya je yayi waka a wajan taro ko a wajan Biki akan Bashi Naira Miliyan 10.

Jita ya bayyana hakane a wata Hirar Tiktok Live da suka yi shida Soja Boy.

A cikin hirar dai, Jita yace Shi bai dauki waka a matsayin Haramun ba amma duk randa ya gano cewa waka Haramun ce zai daina yi.

Karanta Wannan  Muna goyon bayan saukar Ganduje daga shugabancin jam'iyyar APC, ba rikici bane ya faru, muna tsaftace jam'iyyar mu ne dan gobe shiyasa Ganduje ya sauka>>Inji Gwamnonin APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *