
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta magantu kan cece-kuce da ake yawan yi kan ramar da ta yi.
Ta yi wannan bayanine a shirinta na Gabon Show wanda ke gudana a shafinta na YouTube.
Gabon ta bayyana rashin jin dadin cece-kucen da ake yi akan ramar tata inda tace zabinta ne ta kasance da rama.