Wednesday, September 23
Shadow

Idan na je wajan Biki na yi waka, Akan Biyani Miliyan Goma>>Inji Ali Jita

Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya bayyana cewa idan ya je yayi waka a wajan taro ko a wajan Biki akan Bashi Naira Miliyan 10.

Jita ya bayyana hakane a wata Hirar Tiktok Live da suka yi shida Soja Boy.

A cikin hirar dai, Jita yace Shi bai dauki waka a matsayin Haramun ba amma duk randa ya gano cewa waka Haramun ce zai daina yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Marigayi tsohon Shugaban kasa, Janar Sani Abacha ya kasance tare da 'yan mata a dakin baki na cikin fadar shugaban kasa, su biyu wanda yaya da kanwarta ne kuma inyamurai ne kamin ya rigamu gidan gaskiya>>Inji Tsohon Shugaban DSS Dennis Amachree

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *