
Lauya Emmanuella Ojialor ta bayyana cewa mata zasu iya kai duk namijin da ya musu Alkawarin aure amma daga baya yaki aurensu kotu.
Ta bayyana cewa, doka ta bayar da dama muddin mace na da hujja ko shaidu ta kai kara ta nemi a biyata diyya.
Ta yi gargadi ga mata masu daukar doka a hannu ta hanyar aikata abubuwan da basu dace ba.