Wednesday, April 29
Shadow

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya aikewa da Majalisar jihar dokar haramta Mdigo da Lwadi

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya aikewa da majalisar jihar kudirin dokar haramta Madigo da Luwadi.

Gwamnan ya aike da kudirin dokar ne dan tabbatar an haramta wannan bakar dabi’a sannan an hukunta duk wanda aka kama na yin hakan.

A lokutan baya an rika samu rahotannin auren jinsi a jihar ta Kano.

Karanta Wannan  Da Duminsa:Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya aikawa kotu da korafi kan wata Mugunta da take hakkinsa da ake masa a ofishin ICPC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *