Sunday, May 3
Shadow

Ikon Allah: Kalli Bidiyon yanda Sojojin dake cikin tawagar yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu suka kaure da fada suna dukan Juna

A yau ne shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kai ziyara jihar Bayelsa.

A cikin tawagar motocin dake masa rakiya, an ga wasu sojoji sun tsaya a hanya suna dambe.

Bidiyon lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda da yawa ke cewa hakan bai dace ba.

https://twitter.com/i/status/2042690556531257589
Karanta Wannan  Karfin Hali: Ji yanda wani yace zai sayar da Hedikwatar EFCC dake Abuja, har ya sakata a kasuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *