
Bidiyon wani biki da ya wakana ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga mahaifi yana gayawa mijin diyarsa cewa ba lallai bane sai matarsa ta masa girki ba.
Wasu dai na ganin cewa wannan magana bai kamata ta fito daga bakin mahaifin ba musamman lura da cewa, al’adace mace tawa mijinta girki shi kuma ya fita neman Abinci.