
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta bayyana cewa, ta hadu da me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a filin jirgin sama.
Tace taga kwalliya, kwarjini da kasaita wadda bata haduwa da ta kowa.
Ta bayyana cewa har abada ita masoyiyar sarkince.
Rahama ta bayyana hakanne a shafinta na sada zumunta.