Thursday, January 8
Shadow

Ina son kudi sosai, duk wanda yace maka baya son kudi danbanzan makaryaci ne>>Inji Wike

Ministan babban Birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa, yana da son kudi.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a kafar Channels TV inda yace duk wanda yace maka baya son kudi to makaryaci ne.

Wike ya bayyana cewa, babu abinda mutum zai yi ba tare da neman kudi ba a wannan zamani dan haka suna da matukar muhimmanci a rayuwar dan adam.

Wike yace ya taso gidan rufin Asiri ba zai ce masu kudi bane su sosai.

Karanta Wannan  Hotuna: Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya karɓi baƙuncin jakada na musamman daga Mai Martaba Sarkin Qatar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *