Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Dan Najeriya daga Arewa ya auro ‘yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu

Wani dan Najeriya da ya auro ‘yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu.

A hirarsa da BBC da kuma matan nashi ya bayyana cewa duka yana kula da su yanda ya kamata.

Da yawa sun yi mamakin yadda ‘yar kasar Amurkar ta amince ta zauna duk da yake cewa bata saba da tsarin auren mata biyu ba a kasarsu.

Hirar tasu dai ta kayatar sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya dinka min kayan Alfarma har guda 30>>Inji Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *