Cikin farin ciki Suwaiba ta bukaci Rariya ta taya ta yada sanarwar daurin auren nata, cikin ikon Allahi kuma mijin na ta ya rasu bayan kwana biyu da daurin auren.
Allah Ya gafàrta masa.