Thursday, November 5
Shadow

‘Yan Najeriya da yawa sun kwashe kudadenau daga bakuna

Rahotanni sun bayyana cewa a watan Nuwamba na shekarar 2025 yawan kudaden da ‘yan Najeriya suka kwashe daga bankuna sun kai Naira Biliyan N264.48.

Hakan ya kawo yawan kudaden da ke a hannuwan mutanen Najeriya zuwa Naira Tiriliyan N4.91tn wanda sun ki Kaisu banki.

Hakan na zuwane yayin da gwamnatin Tarayya ta fara karbar kudaden Haraji a hannun mutane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wasu 'yan Najeriya da aka gani suna Bauta a cikin kogon Dutse da suka jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *