June 21, 2024 by Bashir Ahmed INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Wasu Bata Gari Sun Ķashè Shugaban ‘Yan Banga A Yankin Dorayi Dake Kano. Karanta Wannan Hoto: Masu Gàŕkùwà da mutane sun kàśhèshi bayan karbar kudin fansa har sau biyu