Saturday, July 13
Shadow

KUNCIN RAYUWA: An Kama Baŕawoñ Alĺuñañ Makabarta A Kano

KUNCIN RAYUWA: An Kama Baŕawoñ Alĺuñañ Makabarta A Kano.

Jami’an Bigilanti ne suka kama mutumin mai suna Bauhari a maƙabartar Unguwa Uku dake karamar hukumar Tarauni a jihar Kano.

Karanta Wannan  Wani mutum da aka yi wa duka saboda zargin wulakanta Ƙur'ani a Pakistan ya rasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *