
Rahotanni sun bayyana cewa sabuwar Tqrzomq ta barke a birnin Jos na jihar Filato bayan da aka saukaka dokar hana zirga-zirga.
An ga Bidiyon kala-kala na yawo a kafafen sada zumunta inda mutane ke guje-guje.
A yayin da a wasu yankunan kuma aka ga jami’an tsaro na sintiri.