Thursday, October 1
Shadow

Iyaye a Yi Hattara: Ji yanda wasu matasa suka baiwa wata matashiya Indomie da Kwai 3 a Kano suka biya bukatarsu

Rahotanni sun bayyana cewa, wara matashiya a Kano ta yi Chikyn Shege bayan da wasu matasa 3 suka aikata abinda bai dace da ita ba.

Matasan dai sun sayawa matashiyar Indomie da kwai 3 ne inda suka biya bukatarsu.

Sanadin hakan kuma ta dauki ciki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wallahi 'yan Dariqa da kuke cewa Qafurai, ko 'Yan Bindi'a sun fi ku Ahlussunah ilimi, Mafi yawancin 'yan Ahlussunah Jahilaine sai 'yan kadan>>Inji Malamin Izala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *