Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Hadiza Gabon ta je sayayya shagon Rahama Saidu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta je shagon Rahama Saidu inda ta sayi kaya.

An ga Hadiza Gabon da jaka me dauke da sunan Rahama Saidu bayan ta sayi kayan ta saka a motarta ta tafi gida.

https://www.tiktok.com/@rahamasaidu2/video/7634582869901446418?_r=1&_t=ZS-95ykzWD3cdF
Karanta Wannan  Zafa mu buga gasar cin kofin Duniya ta 2026>>Inji hukumar kwallon Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *