Wannan wani matashi ne me shigar mata a Kano da iyaye da ‘yan uwansa suka Ladaftar dashi.
Sun bayyana cewa sun kaishi wajan yin sana’a daban-daban amma yaki tsayawa ya koya amma ya je yana bata musu suna.
Matashin dai yace ya tuba.