
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maijidda Abbas ta bayyana cewa Rarara da matarsa, Aishatulhumaira da Alhikma sun yi watsi da ita basa daukar wayarta.
Tace Dalilin Rarara ta bude Tiktok ta musu wahala amma yanzu ta shiga matsala sun kasa taimakonta inda tace bata ga ranar tare dasu ba.
Tace yanzu ko wayarsu ta kira basa dauka.