Wednesday, September 2
Shadow

Jama’a sun taru, Amarya taci kwalliya sai ruwan sama ya fara, Amarya tace ba zata yi kwalliyar banza ba dan haka ita da kawayenta sai sun yi rawa

Wannan wata amarya ce da aka shirya tsaf a wajan Bikin ta amma ruwan sama ya sauko.

Saidai duk da ruwan saman tace sai sun taka rawa ita da kawayenta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Amaryar Dan siyasa, Saleem Goje, me suna Hafsat Kamal ta masa tonon Silili kan matan da take zarginsa da yin soyayya dasu, cikinsu hadda Tauraruwar fina-finan Hausa Hadiza Gabon da wata Matar aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *