Saturday, October 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu iyalin gida guda da suka bar cikin gari suka koma dokar daji da zama sun dauki hankula

Wannan wasu iyali ne da suka bar cikin gari suka koma dokar daji da zama.

Da yawa sun yi mamakin hakan inda suke ce mesu ko tsoron mutane daji basa yi?

Karanta Wannan  Tinubu zan mara wa baya a zaɓen 2027 - Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *