Friday, December 5
Shadow

Jam’iyyar Apc Ta lashe duk Zaben Kananan hukumomin jihar kaduna

Shugabar Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kaduna (KAD-SIECOM), Hajiya Hajara Mohammed ta bayyana jam’iyyar APC a matsayin wacce ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi 23 da kuma kujerun kansiloli 255 na jihar.

A baya Gwamnan Jihar kaduna Mal Uba sani Yasha alawashin lashe Zaben Kananan hukumomin.

Karanta Wannan  NAHCON ta kammala jigilar alhazan Najeriya daga Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *