Saturday, June 27
Shadow

Ji Abinda magidanci yawa mahaifiyar matarsa bayan da matar tace sai ya saketa

Wani mutum me suna Okon Micheal da matarsa tace ya saketa bayan da suka yi shekaru 2 da aure ya huce haushinsa akan mahaifiyar matarsa

Dama dai ya ginawa surukar tasa gida.

Ai kuwa matar tasa na cewa ta samu wanda take so ya saketa .

Sai ya je gidan da ya ginawa surukar tasa ya rusheshi.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ba zai ci zaben shekarar 2027 ba, idan yazo na 3 ya godewa Allah>>Inji El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *