Monday, September 28
Shadow

Kalli Bidiyon abinda Shugaban Amurka, Donald Trump yace akan matar shugaban kasa, Remi Tinubu da ya dauki hankula

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya jinjinawa matar shugaban kasa, Remi Tinubu inda ya bayyanata a matsayin wadda ake girmamawa sosai.

Ya bayyana hakane a addu’a ta musamman da aka shirya yiwa kasa a Amurka.

https://twitter.com/i/status/2019472178551370215
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN ta shigarwa makarantar da 'yata ta rasu, dan haka nima ina neman idan akwai kungiyar Musulmai nima su shigar min>>Inji Mahaifiyar Nihal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *