Friday, January 16
Shadow

Ji alkawarin da aka yiwa ‘Yan majalisar NNPP da suka koma APC

Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan majalisar jam’iyyar NNPP da suka koma jam’iyyar APC an musu alkawari me tsoka.

Daga cikin Alkawuran da aka musu akwai maganar cewa, kowanne dan majalisa zai koma kan kujerarsa ba tare da an tsayar da kowa ba yayi takara dashi.

Wata majiya daga jam’iyyar NNPP dince ta bayyana hakan.

A jiyane dai Shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya karbi wasu ‘yan jam’iyyar ta NNPP da suka koma cikinta.

Karanta Wannan  Ba zaman taba bari a ci gaba da haka ba, dole Tinubu ya canja Shettima ya dauko Kirista >>Inji Rev. Ezekiel Dachomo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *