
Lamarin da ya faru a harabar Kotun Magistre dake Karamar Hukumar Kura, sai dai Iyayen Budurwar sun zargi Saurayin da Mallake ‘Yar ta su, ta hanyar asiri da kuma karshe suka gano ba Aurenta zai yi ba, suka kai shi wajan ‘Yan sanda, su kuwa su kai gaban Kotu.
Daga Arewa Radio