
Wannan sojan Israyla ne wanda a baya bayan sun kori da kashe Palasdinawa a wani gida ya dauki hoton Bidiyo yana koma Qur’ani.
Saidai zuwa yanzu Tuni ya bakunci Lahira dan kuwa mayakan Hàmàs sun hallakashi.

Rahoton yace an kasheshine a yau a Arewacin Gaza.
Kasar Israyla dai ta ci gaba da munanan hare-hare akan Falasdiynawa.