
Wasu ‘Yan Damfara Sun Yi Wa Kofur Audu Musayar ATM, Inda Suka Kwashe Masa Naira Dubu 450,000 A Asusun Bankinsa A Kano.
Kofur Audu yayi suna sosai a shirin fim din Dadin Kowa wanda ake Nunawa a tashar Arewa24.
Kuma matsalar satar kudi da musayar ATM ba sabuwa bace sai mutane sun yi hattara.