
Wata Matar aure da ta wa mijinta karyar zuwa Ibadan, ta wuce Abuja wajan Saurayinta.
Saidai ‘yan Bindiga sun yi garkuwa da ita inda suka nemi kudin Fansa har Naira Miliyan 50.
Saurayin dai ya ce bashi da kudin, inda mijin shi kuma yace ba zai biya ba, inda yaran ke ta kuka.
