Monday, April 6
Shadow

Ka Mayarwa Da PDP Da Sauran Ma’aikatun Da Ka Karbe Musu Ofisoshinsu, Amma Ka Tabbatar Sun Biya Harajin Nan Da Makonni Biyu, Umarnin Tinubu Ga Ministan Abuja, Wike

Ka Mayarwa Da PDP Da Sauran Ma’aikatun Da Ka Karbe Musu Ofisoshinsu, Amma Ka Tabbatar Sun Biya Harajin Nan Da Makonni Biyu, Umarnin Tinubu Ga Ministan Abuja, Wike.

Gine-gine 4,794 ne aka samu da wannan laifi.

Saidai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya ce a bude gine-gine da aka rufe saboda rashin biyan Harajin inda yace ya basu Kwanaki 14 su biya.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Amurka tace ta fas kawo Khàrì Najeriya inda tace ta fahimci abinda ke faruwa a Najeriya kuma bai fi karfin jami'an tsaron kasar ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *