Tuesday, August 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yan Shi’a suka kulle hannu daya na hanyar Kano zuwa Kaduna suna tattalin Arba’in

‘Yan Shi’a aun kulle hannu daya na hanyar Kaduna zuwa Kano yayin da suke tattakin Kwanaki Arba’in na imam Hussain(RA).

Matafiya dake bin hanyar nata daukar Bidiyon su da wallafawa a shafukan sada zumunta.

@realalijita

Tattaki har zaria Suna birge ni saboda kishin Palestine 🇵🇸

♬ original sound – Auntyn Mahmoud

Rahotanni sun bayyana cewa, Tuni sojoji suka fara Sintiri saboda fitowar ‘yan shi’ar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon matasan Kaduna suna murnar Nepa ta dawo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *