Monday, January 19
Shadow

Kai Duniya ina zaki damu? Kalli Bidiyon yanda aka yi hira da wata ma’aikaciyar Mutuware inda tace masu sayar da abinci da shahararrun mutane na zuwa ta wanke kudin Gawa ta basu ruwan

Wata ma’aikaciyar mutuware ta bayyana yace take sayar da ruwan wankin Gawa.

Tace yawanci masu kudi da masu sayar da abinci da sauransu ne ke zuwa su sayi ruwan wankin gawar dan neman Duniya.

Tace neman kudi ne yasa ta take wannan bakar sana’a.

Karanta Wannan  'Yan ta'adda sun kwace iko da sansanin horas da soji mafi girma a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *