
Wannan wasu mutanene da rahotanni suka ce an kamasu a masallaci da yunkurin satar waya.
Abin takaici shine gasu ba yara ba kuma su rasa inda zasu yi satar sai a Masallaci.
Bidiyonsu ya yadu sosai inda ake ta Allah wadai wasu kuma na musu Addu’ar shiriya.