Tuesday, August 11
Shadow

Kai Duniya: Kalli Bidiyon yanda Wata ta kori Mahaifiyarta daga gidanta wai saboda mahaifiyar bata biya kudin haya ba

Wannan wani Bidiyo ne dake ta yawo a kafafen sada zumunta inda rahotanni suka bayyana cewa, Wata ta kori Mahaifiyarta daga gidan ta saboda mahaifiyar bata biya kudin haya ba.

An kuma ga mahaifiyar da wasu yara inda rahotanni suka bayyana cewa, ‘ya’yan matarne suma.

https://vt.tiktok.com/ZSax1FVAx
Karanta Wannan  …KA FI MAI ABU NACI: Ta Fashe Da Kukan Farin Ciki Bayan An Daura Auren Abdul M. Shariff Da Maryam Malika

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *