Tuesday, August 11
Shadow

Kwanannan za’a kawo karshen rikicin siyasar Kano>>Inji Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano, Karkashin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta bayyana cewa, Kwanannan za’a kawo karshen rikicin siyasar Kano.

Gwamnatin ta bayyana hakane ta bakin Kwamishinan yada labarai, Ibrahim Waiya inda yace za’a gana da duka masu ruwa da tsaki a lamarin dan kawo karshensa.

Yace za’a warware matsalar cikin ruwan sanyi ba tare da kawo tashin hankali ba.

Karanta Wannan  Sai Talaka ya Dara: Na sha Alwashin karya farashin shinkafa warwas>>Inji BUA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *